Skip to main content
MATSALAR TSARO: Fitacciyar Jarumar Kannywood Bilkisu Shema, ta bayyana takaicinta bisa halin da ƙanwarta da sauran wasu ɗalibai ke ciki a hannun ƴán bińdiga a jihar Zamfara.Ta ƙara da cewa tun daga lokacin da wasu 'yan bindiga suka sace ƙanwarta mai suna Hafsat Shema a makaranta dake garin Gusau a jihar Zamfara suka shiga tashin hankali.Acewarta a ranar Larabar nan Hafsat ta kira gida inda take sanar da céwa tana kwance babu lafiya a cikin daji a hannun ƴán bindigar.Saboda haka ne Bilkisu ke ƙara roƙon gwamnatin Najeriya, ta kara ƙoƙari domin kuɓutar da mutanen da ƴán bińdígar ke riƙe dasu a hannunsu
Popular posts from this blog
Comments
Post a Comment