Skip to main content
Jaruma Momee Gombe ta haska a bikin auren yayan ta a Gombe a jiya, har wasu na zaton ko ita ce amaryar! Ga ta nan tare da 'yan gidan su da kuma su Sunusi Oscar da @auta_waziri da su ka yi takakkiya zuwa can domin sada zumunci. Allah ya ba da zaman lafiya.
Popular posts from this blog
Comments
Post a Comment