Hadaddun hotunan Jaruma Momee Gombe Get link Facebook X Pinterest Email Other Apps - July 28, 2023 Get link Facebook X Pinterest Email Other Apps Comments
MATSALAR TSARO: Fitacciyar Jarumar Kannywood Bilkisu Shema, ta bayyana takaicinta bisa halin da ƙanwarta da sauran wasu ɗalibai ke ciki a hannun ƴán bińdiga a jihar Zamfara.Ta ƙara da cewa tun daga lokacin da wasu 'yan bindiga suka sace ƙanwarta mai suna Hafsat Shema a makaranta dake garin Gusau a jihar Zamfara suka shiga tashin hankali.Acewarta a ranar Larabar nan Hafsat ta kira gida inda take sanar da céwa tana kwance babu lafiya a cikin daji a hannun ƴán bindigar.Saboda haka ne Bilkisu ke ƙara roƙon gwamnatin Najeriya, ta kara ƙoƙari domin kuɓutar da mutanen da ƴán bińdígar ke riƙe dasu a hannunsu - November 10, 2023 Read more
Jaruma Momee Gombe ta haska a bikin auren yayan ta a Gombe a jiya, har wasu na zaton ko ita ce amaryar! Ga ta nan tare da 'yan gidan su da kuma su Sunusi Oscar da @auta_waziri da su ka yi takakkiya zuwa can domin sada zumunci. Allah ya ba da zaman lafiya. - July 28, 2023 Read more
Comments
Post a Comment